An tsincci gangarar jikin yariya mai kimamin shekaru goma sha takwas(18) a delta


budurwan ta bata ne tun watan jiya bayan dogon cigiya ba a ganta ba,sai yau  aka tsinci gawarta babu kai da sauran muhiman shashi na jikinta.

wannan alamarin ya farune bayan yan ta adda sun kashe wanni saurayi dan shekara ashirin da biyu(22) mai suna Godstime Okoh.

You may also like