Tsofaffin Shugabannin Kasa Ke Hana Ruwa Gudu A Najeriya – Osinbajo Nijeriya ce kasar da tafi kowace kasa a duniya yawan tsofaffin shugabannin kasa da suke a raye domin a kalla yanzu haka muna da tsofaffin shuwagabannin kasa takwas dan haka suna taka muhimmiyar rawa wajen hana kasar ci gaba.

Mukaddashin Shugaban Kasa Osibanjo ne ya furta haka da yake amsa tambayoyin ‘yan jaridu a ranar Juma’ar da ta gabata bayan ya kammala waya da shugaban kasa Buhari.

You may also like