Tsoffin ‘Yan Kwallon Najeriya Zasu Hada Kudi Domin Yiwa Oruma Magani 



Kanu, Eguavon, Siasia Da Sauransu Za Su Hada Wasan Kwallo Domin Hada Kudin Yi Wa Oruma Magani
Tsohon dan kwallon na Nijeriya ya soma samun tabin hankali ne tun bayan da wasu dillalan mai na bogi suka damfare shi sama da naira bilyan 1.2 a shekarar 2012.

You may also like