Majiyarmu ta rawaito cewa tsohon gwamnan, wanda ya yi mataimakin gwamnan tsohuwar jihar Filato, ya rasu ne a kasar Isra’ila a yau Talata bayan rashin lafiya da yake fama da ita.