Tsohon Shugaban Pakistan Pervez Musharraf ya rasu



Janar Pervez Musharraf

Asalin hoton, Reuters

Bayanan hoto,

Janar Musharraf ya rasu bayan doguwar jinya

Tsohon Shugaban Pakistan Janar Pervez Musharraf, wanda ya ƙwace mulki yayin juyin mulki a 1999, ya rasu yana da shekara 79.

Tsohon shugaban da ya yi mulki tsakanin 2001 zuwa 2008, ya rasu ne bayan jinya mai tsawo, a cewar wata sanarwa daga rundunar sojan ƙasar.



Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like