Tura Sojoji Da Gwamnatin Tarayya Tayi Zuwa Kasar Abiya Bai Dace Ba – Cewar Johnathan Haka kuma tsohon shugaban kasan, Jonathan ya kalubalanci ministan yada labarai, Lai Mohammed kan furucin da ya yi na cewa gwamnatin da ta gabata cr ke daukar nauyin ‘yan tawayen Biafara, inda Jonathan ya ce idan har ministan yana da hujja, sai ya bayyana sunayen wadanda ke daukar nauyin ‘yan kungiyar ta IPOB.

A gefe daya kuma, yau ake sa ran shugaba Buhari zai bada umarnin a janye sojoji daga jihar ta Abia kan rikicin ‘yan kungiyar ta IPOB.

You may also like