Yan sandan jihar Imo sun kama Mrs Ngozi Anyanwu da danta Goodluck Anyanwu,akan sace jariri da be wuce kwana daya ba a duniya a Asibitin karban haihuwa na karamar hukumar Isaila garin Mbano.
kwamissionan jihar Imo ,Taiwo Lakanu yace sun sami labarin bacewar jaririn ne ranar 19 ga watan Augusta ,2016 kuma daga wanan lokacin yan sandan jihar suka bazama wajen neman wayanda suk iwatar da hakan kuma sun sami nasarar hakan cikin kwanaki biyu bayan bacewar jaririn

Mrs Anyanwu tace sun sace jaririn ne don ta azabtar da ma’aikaciyar asibitin (metron) dake aiki a bangaren haihuwan acibitin ,tace wai tana bin metron in kudi,shi yasa ta aikata hakan .amman bata yi hakan ba don ta sayar da jarirn ko kuma ta cutar da shi kawai tayi hakan ne don metron in ta biyata kudin ta.
Yansanda tuni sun mika wa iyayen jaririn dan su….

