Uwargidan tsohuwar shugaban kasa ta ce kotu ta umurci hukumar hana almundahanan da yima tattalin arzikinkasa zagon kasa EFCC ta sakin kudinta$31.4 million da ta daskarar.
Jaridar guardian ta bada rahoton cewa an sanya ido kan asusun mutane yayinda daya daga cikin karar da ke babban kotun najeriya da ke zaune a legas amma lauyan Mrs Jonathan, Gboyega Oduwole ta bayyana cewa patient jonathan ba ta ji dadi akan kudin ta aka kwashe a asusun bankin nata .
Tsohon ma’aikacin fadar shugaban kasa, Amajuoyi Azubike Briggs; Damola Bolodeoku, tsohon shugaban bankin SkyeBank; Pluto Property da Investment Company Limited da Avalon Global Property Development Company Limited, Seagate Property Development and Investment CompanyLimited; Trans Ocean Property and Investment Company Limited, Avalon Global Property Development Company Limited and Globus Integrated Services Limited, ne aka kai kotu saboda suna da hannu cikin almundahana.