Wani abu ya fashe inda yai sanadiyyar mutuwar mutum 29.


Mutane 29 ne suka samu rauni sakamakon fashewar wani abu a gundumar Chelsea da ke Manhattan na birnin New York.
‘Yan sanda sun ce suna zaton cewa abun fashewar ne ya yi awon gaba da tagar wani gini da kuma wata mota.

Hotuna a kafafe sada zumunta sun nuna yadda wani kwandon shara ya tarwatse sakamakon fashewar.

Hakan dai ya faru ne sa’o’i kadan bayan wani bam ya tashi a kwandon shara, a New Jersey.

Bam din ya tashi ne a kusa da wani wuri za a gudanar da gasar tseren sojoji.


Like it? Share with your friends!

0

You may also like