Wani Fasto Ya Damfari Matar Atiku Naira Miliyan 918Uwargidan Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ta yi roko a gaban alkalin babban kotun Ikeja da ke Legas cewa, ta taimaka ta kwato mata hakkin ta, a hannun wani fasto wanda ta dauki amanar kudi har naira milyan 918 ta damka masa, a matsayin za su yi kasuwanci.

You may also like