Wani Magidanci Ya Mutu A Dakin Budurwar Sa Dake Abuja Bayan Sun Gama Holewa


Wani magidanci dan shekara 45 kuma mazaunin Abuja ya mutu a dakin budurwarsa dake unguwar gwarimpa bayan ya ziyarce ta.

Yan sanda sun ce budurwar tasa ce ta sanarda su hakan in da tace saurayin nata ya tashi zai fita Kenan sai yayanke jiki ya fadi in da nan take ya mutu.

Yan sanda sun ce ya budurwar tasa na tsare a hannunsu inda yanzu haka ana gudanar da bincike don gani abinda ya kashe shi.


Like it? Share with your friends!

0

You may also like