Mutumin Mai Suna John Ulaha Dan Shekaru 45 Da Haihuwa Ya Dirkawa Surkartasa Cikine ne Bayan Da Tadawo Gidansa Domin Tasu Aikin gona ..
Dayake Magana Da Manema Labarai John Din Yace Wannan Kawai Ya barshi A Matsayin Sharrin shedan ne Ko Kaddara Wacce Ta Rigayi Fata .
Anata Bangaren Uwar Matar tasa Tace Ita Duk Tunaninta bata Taba Tsammanin Za’a iya yin cikiba Shi yasa Ta Sake wakai duk lokacin da yabukaci hakan Sai ta amince masa har Allah ya kaddara hakan …
Wannan lamari dai ya farune a Karamar Hukumar Awe Na Jahar Nasarawan Tarayyan Nigeria .
To Amma Kai A Ganinka waye Mai Laifi Cikin Su Biyun?