Wani Mummunan Hatsari Ya Yi Sanadin Rayukan Mutane Hudu 



Wani hatsari da ya auku tsakanin Gombe zuwa Kumo ya hallaka rayukan wasu fasinjoji suka rasa rayukan mutum hudu da suka hada da mace daya da yarinya karama da kuma maza manya guda biyu.

Direba da sauran fasinjoji da suka jikkata an garzaya da su babban asibitin kwararru dake cikin garin Gombe.

You may also like