Wani mutum ya yanke jiki ya faɗi matacce a cikin bankiWani mutum ya yanke jikin ya fadi kuma ya mutu nan take lokacin da yake bin layin karɓar katin ATM a wani banki a can jihar Delta.

A cewar jaridar Tribune lamarin ya faru ne a garin Agbor dake jihar Delta.

Rahotanni sun nuna cewa mutumin ya yanke jiki ya fadi ne bayan da ya shafe a wanni yana bin layin karɓar katin.

Mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar,DSP Bright Edafe ya tabbatar da faruwar.


Previous articleGroup petitions INEC, accuses Enugu APC of parading fake guber candidate
Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like