Wani Sanata ya Koma APC


Sanata Dan jam’iyyar Labour Ovie Omo Agege ya Koma Jam’iyyar APC mai Mulki.

Sanata Mr Omo Agege yanuna matsalar da jam’iyyarsa ke fuskanta wato Labour Party sanatan dai yana wakiltar Delta central.

Sanata Omo Agege dai Dan kabilar Urhubo ne Shigowarsa APC dai yasa Sanatocin Jam’iyyar APC sunkoma su 66.

You may also like