Wasan Karshe Na Gasaar AFCON Tsakanin Najeriya da Kwaddebuwa
Najeriya ne ta fara zura kwallo bayan da mai tsaron baya, Williams Troost Ekong ya farke saura minti 7 kafin a tafi hutun rabin lokaci.

Ama minti 63, masaukin bakin suka rama, inda Franck Kessie ya zura wa Kwaddebuwa.

Yanzu haka, Najeriya ta canja dan wansan tsakiya nan Samuel Chuwkueze da Moses a minti na 56 sannan Kwaddebuwa ta canja ‘yan wasa biyu.

Stephane Singo ya karbi Serge Aurier sannan Max Gradel ya maye gurbin Oumar Diakite a baya da tsakiya.

Sai dai a miniti na 81 Sebastien Haller ya zura kwallo na biyu wa masaukin bakin.Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like