Wasanni: Arsenal sunsha kashi a Hannun Liverpool. 


Aci gaba da wasan firimiya ta kasat ingila,  An buga wasa tsakanin Kungiyar Kwallon kafa ta Arsenal ta takwarta ta Liverpool,  inda Liverpool ta samu nasara da ci 4 da 3.

Dan wasan Liverpool wato coutinho shine yaci kwallo biyu kafin Lallana da kuma Mane su kara.  Daga daya bangaren kuma Theo Walcott, Chamberlain da Chambers su suka jefa kwallayen ukun da Kungiyar Arsenal ta ci.

You may also like