Kasar NAjeria ta samu nasarar doke takwarta ta kasar Denmark da ci biyu da nema ( 2 – 0) a wasan kusa da kusa dana karshea gasar Rio2016 Olympic da ake bugawa a kasar Brazil.
Nasarar da Kasar ta samu ya bata damar zuwa zagaye na gaba na gasar, wato wasan kusa dana karshe inda zasu kara da kasar Jamus.