Wasu Daga Cikin Takardun Jarrabawar Malaman Firamaren Jihar Kaduna
0
Gwamnan Kaduna ya Saka wasu daga cikin sakamakon Jarrabawar da aka yiwa malaman Firamare daya kora a shafin sa na Twitter, a cewar sa, zai hada da sakamakon wajen nunawa kotu dalilin korar malaman da yayi.