Hukumar Sojojin jiya a Abuja su bayana cewa kungiyar Boko Haram guda dubu takwas ne suka salama makamansu ga kungiyar “Operation Safe Corridor” na Arewa maso Gabasin Najeriya.
Daractan tsaro na bayanai (Information )Brig.-Gen. Rabe Abubakar ya bayana haka yayin taron wata lacture a Abuja.yace dakarun da suka mika makamansu suna kamp a Gombe,inda sojojin suke tabatar salamawarsu.
Abubakar yace a yanzu haka rundunan sojojin su tsirar da mutane fiya da dubu goma da kungiyar boko haram suka kama kuma wayansu daga cikinsu su koma wajen Iyalansu.
Ya kara da cewa sojojin su ci karfin kugiyar Boko Haram kuma a yanzu Gwanati na kokorin ganin kasar nan ta zauna lafiya baki daya.