Wata matashiya daga Kudancin Nigeria mai suna Jennifer Uche ta kashe kanta soboda a cewar ta gaji da ganin Buhari a matsayin shugaban kasar Nijeriya inda tace ta tsane shi. Jennifer dai ta bar wasiyya ne a shafinta na Twitter inda tace yawan bashin da ake bin ta ma ya kara tunzurata ta kashe kan nata