Wata Sabuwa: Asirin Hana Cin Abinci Akaiwa Shugaba Buhari – Gudaji Kazaure “Asiri aka yiwa shugaba Muhammadu Buhari shi ya sa bai dawo ba har yanzu, kuma asirin ne ya hana shugaban cin abinci amma dai yana samun sauki”

Inji Hon Gudaji Kazaure dan majalisar wakilai daga jihar Jigawa. Hon Gudaji yayi wannan furuci ne yayin hirar kai tsaye da gidan rediyon Dala Fm dake Kano.

You may also like