Wutar lantarki ta kashe maikaci a Kano


 

w2w1

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Wutar lantarkin ta kashe ma’ikacin ne a lokacin da yake gyara wutar a kwalejin ilimi na kano(FCE).

Ma’ikacin me suna USaini Usman dan shekara talatin da bakwai 37,yana kan pole ne yana kokarin datse wata waya beyi aune ba kansa ya taba wayar high tension wanda yayi sanadiyar fadowarsa inda akayi saurin kaishi asibitin murtala na kano,anan maikatan asibitin suka tabatar da rasuwarsa.

 

You may also like