Ya Kamata Yan Najeriya su Dinga Morar Arzikin Kasarsu – Atiku Abubakar


Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa lallai ne yan Nigeria su dinga morar wahalar da sukeyi na dora shugabanni akan mulki…

Atiku yace samun kyakkkawan shugabanci ne kawai zai tabbatar da burin mutanen Nigeria na samun kyakkaywar rayuwa…

Hatta masu shirya film zasu iya tara makudan kudade idan har hukuma ta temaka musu wajen hana yimusu satar fasaha dake faruwa a yanzu….

You may also like