In Da Ranka…
Matashi mai shekaru 33 Segun Ogunlusi, ya shiga hannun hukuma sakamakon kama shi da laifin kisan mahaifiyar sa Abimbola Ogunlusi, mai shekaru 60 a yankin Ogijo da ke jihar Ogun.
A cewar sa ya kashe mahaifiyar sa ne saboda takura masa da ta ke yi da yawan jima’i. Don haka ya kashe ta gami da binne gawar.