Dubun wani mai garkuwa da mutane ta cika, inda aka kama shi bayan ya sayar da wannan yaro kan naira dubu 70.
Haka kuma mutumin, wanda ya kammala karatu a jami’a, an kuma ceto yara kimanin 40 daga wurin wadanda ya sayarwa bayan ya yi garkuwa da su.
*Ka kaddara idan a wata kasar a kama shi, wane irin hukunci za a yi masa?