Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku a kullum da azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.
A bidiyonmu na yau, Maryamaah, wata mai sana’ar girke-girke ce da ta nunawa masu kallo yadda ake haɗa ‘lamb curry’ da burodin dankali.