Yadda iyayen wata yarinya suka bayar da tallafin sassan jikinta bayan rasuwartaYarinya

Asalin hoton, Family handout

Bayan harbin da aka yi wa wata yarinya mai shekara shida a India a bara, iyayenta sun yanke wata shawara ta tallafa wa wasu da gaɓoɓi ko sassan jikinta.

Bayan da ake sa ran ƙasar ta zarta China a bana domin zama ƙasar da ta fi yawa a duniya, India ta kasance ƙasa ta 62 a duniya da take bayar da tallafin sassan jiki.

BBC ta yi tafiya har zuwa ƙasar Roma, a inda aka soma wata fafutika shekaru talatin da suka gabata kan wani yaro da aka kashe da bindiga.

Rolly Prajapati na bacci salin alin a watan Afrilun bara a gidansu. Su biyar ne a gidansu inda take da ƴan uwa maza da mata a wajen Delhi.Source link


Like it? Share with your friends!

-2

You may also like