Yadda masu haɗa akwatin gawa ke caɓawa a China saboda dawowar koronaMai aikin hada akwatin gawa
Bayanan hoto,

Mai aikin hada akwatin gawa

Masu haɗa akwatin gawa da ke Arewacin Shanxi sun kasance cikin aiki ba dare ba rana.

Mun ga yadda kafintocin suke ta haɗa akwatunan gawa daga ɗanyen itatuwa.

A watanni kadan da suka gabata, sun ce aiki kawai suke yi babu kakkautawa.

Wani mazaunin kauyen wanda ya bayyana mana cewa wasu lokutan ma akwatunan gawar karewa suke yi.Source link


Like it? Share with your friends!

1

You may also like