Yadda mata masu juna biyu daga Rasha ke zuwa Argentina domin ‘ya’yansu su samu takardun zama ‘yan kasar



The Russian women arrive in Argentina heavily pregnant, the country's national migration agency said

Asalin hoton, Getty Images

Fiye da mata 5,000 ‘yan kasar Rasha sun shiga kasar Argentina cikin ‘yan watannin da suka gabata, cikinsu har da wasu mata masu juna biyu 33 da suka isa can ranar Alhamis a jirgin sama daya, kamar yadda jami’ai suka sanar.

Wadannan matan duka sun kusa haihuwa, inji hukumar da ke kula da batutuwan zama dan kasa ta Argentina.

Ana hasashen matan na son su haifi ‘ya’yan nasu a Argentina ne saboda su sami takardun zaman ‘yan kasar.

An sami karuwar masu zuwa Argentinar daga Rasha, abin da yasa wasu ke alakanta batun da yakin Ukraine.



Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like