Yadda matasa a Koriya Ta Kudu ke ado da takunkumi duk da wucewar Korona



Matashiya sanye da takunkumin rufe fuska

Koriya Ta Kudu ta yi watsi da mafi yawan dokokin da ta sanya na amfani da takunkumi, a matakan da riƙa ɗauka na sassaurta dokokin da ke da alaƙa da Korona.

A watan Mayun 2022 aka cire dokar sanya takunkumi a fili, amma an gabatar da riƙa amfani da su a cikin gida ko ɗakuna a watan Janairu, amma da wasu ‘yan togaciya, ciki harda motocin haya da asibitoci.

Duk da haka da yawa daga cikin matasan Koriya Ta Kudu sun ce za su ci gaba da sanya takunkumin, ko a cikin wurare ko a waje, dalilinsu na haka kuma zai iya baka mamaki.



Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like