Yadda wani matashi ya yi kokarin halaka kansa bayan an zare kudin asusun ajiyarsa na banki



Kano ARTV mast

Asalin hoton, OTHER

Jamai’an hukumar kashe gobara ta jihar Kano sun ceto wani mutum mai shekara 27 daga saman wani dogon karfen watsa shirye hirye na gidan talabijin na ARTV da ke birnin Kano.



Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like