Yadda ‘yan bindiga suka kashe ‘yan sintiri fiye da 100 a KatsinaBijilanti

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto,

‘Yan sintirin na hadin gwiwa ne da gwamnati ta dauka take biyan su albashi

Akalla ‘yan sintiri 71 ne aka yi jana’izarsu a karshen mako sannan kuma ana ci gaba da neman karin wasu fiye da 70 da aka hikkake su ma sun mutu a harin ‘yan bindiga a Katsina.

‘Yan sintitin sun rasa rayukansu ne a wani dauki ba dadi tsakaninsu da ‘yan bindiga a dajin ‘Yargoje da ke yankin karamar hukumar Kankara a jihar Katsina.

Wani mazaunin yankin ya shaida wa BBC cewa “an kwashe fiye da awa 48 ana wannan artabu tsakanin bangarorin guda biyu”.Source link


Like it? Share with your friends!

-1

You may also like