Yakubu Muhammad zagaye da mata a wani shirin fim din turanci


screenshot2017-08-16--17_21_21

 

Jarumin fim din hausa, Yakubu Muhammad kena, zagaye da mata a wannan shirin fim dinshi na turanci me suna Matan Makocina. Masoyanshi da dama sun nuna kwadayin ganin wannan shirin don ganin ya zata kaya.


Like it? Share with your friends!

0

You may also like