‘Yan Boko Haram Sun Kashe Yan Leken Asiri Uku.


‘Yan kungiyar boko haram sun fitar da  wani sabon fai-fan bidiyo dake nuna yaddda aka cirewa wani mtum kai, sannan aka harbe wasu  biyu daban,kungiyar dai ta zargi mutanen da laifin leken asiri.

Haka kuma yayan kungiyar sunyi munanan kalamai ga shugaba Muhammdu Buhari, inda suka ce Allah yatona asirin yaransa, kuma har yanzu suna nan kalau.

You may also like