`Yan Boko Haram zasu karbi horon tsarkake halayya


 

 

 

Hukumomin Nigeria sun ce kimanin ‘ya ‘yan kungiyar Boko Haram 800 da su kayi nadama da mika-wuya a faggen-daga, na shirin samun horon tsarkake halayya da tsatsauran ra’ayi, a wata cibiya ta musamman dake jihar Gombe a arewa maso gabasin Nigeria.

You may also like