‘Yan Kudancin Kaduna Sun Nemi Sulhu Da Makiyaya 



Shugaban kungiyar Kudancin Kaduna, Mista Solomon Musa ya tabbatar da cewa a shirye suke su zauna teburin sulhu da Fulani Makiyaya wadanda ake zargi da kai jerin hare hare a kan kauyakun da ke yankin.
Ya ce lokaci ya yi Gwamnan jihar, El Rufa’i zai gabatar da wadannan makiyayan wanda shi da kansa ya nuna cewa sun fito ne daga kusan Kasahe 14 da ke makwaftaka da Nijjeriya.

You may also like