‘Yan Matan Chibok Da Aka Sako Sun Fara Murmurewa


 

‘Yan Matan Chibok Guda 21 Da ‘Yan Boko Haram Suka Sako Sun Soma Murmurewa
Nan Hotunan ‘Yan Matan Ne A Yayin Da Suka Gana Da Sanata Mai Wakiltar Borno Ta Kudu, Sanata Ali Ndume.

Hakan ya nuna cewa ‘yan Matan sun samu kulawa mai kyau domin sun fara murmurewa daga masifar da suka fito, Allah ya fito da sauran wadanda suke rage.

You may also like