‘yan Najeriya nayiwa abinci lakabi da “Buhari” 


 

A baya-bayan nan wasu ‘yan Najeriya suna amfani da halin matsin rayuwar da aka shiga a kasar, wajen yin shaguben siyasa ga shugabanni.
Suna yin hakan ne ta hanyar lakabawa wasu nau’o’in abinci sunayen shugabannin.Mutane na sanya sunan shugaban kasar, Buhari ko kuma Buhariyya da mataimakinsa Osinbajo wajen bayyana nau’o’in abinci ko yanayin tattalin arziki.


Like it? Share with your friends!

0

You may also like