‘Yan Real da ke jinya kafin wasa da Sevilla ranar Asabar a La LigaReal Madrid Fc

Asalin hoton, Getty Images

Real Madrid da Sevilla za su buga wasan mako na 37 a gasar La Liga ranar Asabar 27 ga watan Mayu.

Kungiyoyin sun fara karawa ranar 22 ga watan Oktoba a Santiago Bernabeu, inda Real ta yi nasara da cin 3-1.

Wadanda suka ci mata kwallyen sun hada da Luka Modric da Lucas Vazquez da kuma Federico Valverde.

Ita kuwa Sevilla ta zare kwallo daya ta hannun Erik Lamela.Source link


Like it? Share with your friends!

0

You may also like