Kungiyar yan ta’addda Jihar Niger Delta (Greenland justice Mandate) sun kuma kai hari a wurare biyu inda ake gudarnar aikin tace mai na kamfanin (NPDC ) a kauyen Owhrode da ke karamar hukumar Udu a jihar Delta,majiyar labarai sun ce kungiyar sun kai harin ne misalin karfe biyu na daren jiya.