Yanzu – Yanzu: Allah Ya Yiwa Isyaka Rabi’u Rasuwa


Innalillahi wa inna ilaihin rajiun, Allah Ya Amshi Ran Khalifa Sheikh Isyaka Rabi’u A yammacin yau. Kafin rasuwarsa Mahaifi ne ga Alhaji Abdulsamad Isyaka Rabi’u, Shugaban kamfanonin BUA.

Muna addu’a Allah Ya jikan malam ya kuma saka masa da gidan aljanna, Mu ra muke raye, Allah yasa mu cika da imani

You may also like