Yanzu-Yanzu: Costa Ya Koma Kungiyar Juventus Dan Wasan Gefe na kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich, Douglas Costa ya koma kungiyar kwallon kafa ta Juventus a matsayin aro na shekara daya. 
A jiya ne Munich suka sanar da zuwan James Rodriguez daga Real Madrid wanda hakan ne ya bawa Juventus dama daukan Costa Daga Kungiyar da Bayern Munich. 

You may also like