Rahotanni Dake Fitowa Daga Birnin Abuja na cewa a Yanzu haka Sakateriyar Gwamnatin tarayya na can na ci da wuta. Ministirin Lafiya ce dai take ci da gobarar.
Shaidan gani da ido ya tabbatar mana cewa ‘yan kwana-kwana na iya bakin kokarin su wajen kawo karshen gobarar.
Har ya zuwa yanzu dai ba’ asan Musabbabin gobarar ba.
Ku kasance damu…