Yar Aji biyu a Makarantar Sakandare Ta Kashe Kanta akan Saurayi


Yar aji bjyu a makarantar sakandaren Gyegeh Memorial College Logo1,a Makurdi jihar Benue me suna Jessica Beer,ta kashe kanta .

Yan makaranta sunce Jessica ta kashe kanta ne saboda saurayinta me suna Labi me sayarda da naman Alade a kasuwan Wurukum ya yi mata ciki kuma ya ki kulata sannan ya kuma yiwa wata yar ajin su ciki.

Sanadiyar haka ne kishi yasa ta shan guba anyi saurin kaita asibiti kuma likitoci suka bada tabacin mutuwarta.

 

You may also like