Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa ya rasa ‘yarsa Mai suna Hadiza a safiyar lahadi a India a rahoton “Capital Report”
Hadiza ‘yar Shekaru 38 an Haifeta a shekarar 1979 Marigayiya tabar Mijinta da ‘yaya guda 3.
Iyalanta zasu fadi lokacin da za’ai mata sallah sannan A kaita