YARO DAN SHEKARA 12 YA KERA JIRGIN RUWA MAI AMFANI DA INJI A KEBBIWanan shine AHMAD MUHAMMAD SARKAWA yaro dan shekara 12 daga MIGRANT FISHERMEN (NORMADIC) Unguwar Sarkawa Yelwa Yauri Kebbi, wanda ya kera karamin jirgin ruwan daukar kaya me amfani da inji (ship) wanda ke gudun mita dubu uku cikin awa daya (3000.mtr per hour. 

Yanzun haka dai burin wanan yaron shine ya kera babban wannan jirgin kafin ya kammala makarantar firimare.

You may also like