Yau Za’a Rantsar Da Amina Mohammed A Matsayin Mataimakiyar Sakataren Majalisar Dinkin Duniya
0
Yau 28 ga wata febrilu itace ranar da majalisar dinkin duniya ta ware domin rantsar Da Amina Mohammed ‘yar Asalin Najeriya A Matsayin Mataimakiyar Sakataren Majalisar Dinkin Dukiya