YaYi Shahada Yayin Hana ‘Yar Kunar Bakin Wake Tayar Da Bam A Masallaci 



Yakubu Muhammed Fannami, Dalibi a makarantar sakandire ta Darus-salam a garin Maiduguri, ya ga ‘yar kunar bakin wake wadda take dauke da Bam a jikinta kuma ta tafi zuwa wani masallaci. Lokacin da ya je ya tare yarinyar sai ta tashi Bam din inda suka mutu ita da Yakubu. 
Allah ya jikanka Yakubu, Allah Ya saka masa da gidan aljanna

You may also like