Yusuf Buhari Ya Samu Lafiya Har An Sallamoshi Daga Asibiti
0
Iyalan gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari sunnuna godiya da farin cikinsu ga dukkan al’umma bisa addu’ar da sukayi ma Dansu yusuf Buhari na samun lafiya Wanda aka sallame shi a asibiti yakoma gida a yau.